iqna

IQNA

duniya da lahira
Tehran (IQNA) Rashad Abu Rass wani karamin yaro dan kasar Falasdinu, ya kammala haddar kur’ani mai tsarki a cikin  tsawon watanni takwas, ya zama matashi mafi karancin shekaru da ya haddace  kur’ani a Gaza a bana.
Lambar Labari: 3487339    Ranar Watsawa : 2022/05/25